iqna

IQNA

kawo karshen
Tehran (IQNA) Daraktan siyasa na kungiyar Hamas Sami Abu Zuhri ya yabawa kalaman ministan harkokin wajen Aljeriya Ramtan Lamara game da kokarin sulhunta kungiyoyin Falasdinu tare da jaddada goyon bayan Hamas ga kokarin Aljeriya.
Lambar Labari: 3486897    Ranar Watsawa : 2022/02/02

Tehran (IQNA) Babbar kwamishiniyar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya Michel Bachelet ta yi kira da a kara matsin lamba a duniya kan gwamnatin mulkin sojan Myanmar domin kawo karshen cin zarafin jama'arta.
Lambar Labari: 3486881    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Kungiyoyi masu gwagwarmaya da ‘yan ta’adda a kasar Iraki sun sha alwashin ci gaba da gwagwarmaya da sojojin Amurka a kasar har zuwa lokacin da zasu fice daga kasar.
Lambar Labari: 3486666    Ranar Watsawa : 2021/12/10

Tehran (IQNA) a jibi Talata Jagoran juyin juya halin Musulunci zai miƙa wa zaɓɓaɓen shugaban kasa takardar amincewarsa da zaɓan da aka yi masa a matsayin shugaban ƙasa.
Lambar Labari: 3486160    Ranar Watsawa : 2021/08/01

Tehran (IQNA) kungiyoyi da cibiyoyi guda 47 a kasar Jamus sun sanar da cewa ba su amince da cin zarafin musulmi ba.
Lambar Labari: 3486048    Ranar Watsawa : 2021/06/25

Tehran (IQNA) Kungiyar tarayyar turai ta sanar da ware euro miliya 34 domin fara gudanar da ayyuka na taimaka ma al’ummarv yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485975    Ranar Watsawa : 2021/06/02

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Singapore ya bayyana cewa musulmi mata masu aikin jinya a asibitoci za su iya saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485796    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) Gamayyar wasu kungiyoyin farar hula daga kasar Switzerland da kuma Najeriya, sun bukaci a kare hakkokin mabiya mazhabar shi’a a Najeriya.
Lambar Labari: 3485166    Ranar Watsawa : 2020/09/09